Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 37:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga saƙon da ya aike su su faɗa wa Ishaya, “Yau rana ce ta wahala, muna shan hukunci da wulakanci. Mun zama daidai da mace wadda take naƙuda, amma ba ta da ƙarfin da za ta haihu.

Karanta cikakken babi Ish 37

gani Ish 37:3 a cikin mahallin