Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 37:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen da suke zaune a can marasa ƙarfi ne. Sun firgita, sun suma. Sun zama kamar ciyawa a saura, ko hakukuwan da suka tsiro a kan rufi, waɗanda zafin iskar gabas ta buga su.

Karanta cikakken babi Ish 37

gani Ish 37:27 a cikin mahallin