Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 37:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kuma yi fāriya da cewa ka haƙa rijiyoyi a baƙuwar ƙasa, ka kuma sha ruwansu, sojojinka kuma sun tattake Kogin Nilu da ƙafafunsu, har ya ƙafe.

Karanta cikakken babi Ish 37

gani Ish 37:25 a cikin mahallin