Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 37:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka dai ji abin da Sarkin Assuriya ya yi wa duk ƙasar da ya yi niyyar hallakarwa. Kana tsammani za ka kuɓuta?

Karanta cikakken babi Ish 37

gani Ish 37:11 a cikin mahallin