Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 30:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne jawabin da Allah ya yi a kan dabbobin da suke kudancin hamada, “Jakadu sun yi tafiya a ƙasa mai hatsari, inda zakoki suke, inda macizai masu dafi da macizai masu tashi sama suke. Suna labta wa jakunansu da raƙumansu kayayyaki masu tsada da za su kai gaisuwa ga al'ummar da ba za ta taimake su da kome ba.

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:6 a cikin mahallin