Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 30:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

duk da haka jama'ar Yahuza za su yi da na sani, da suka dogara ga al'ummar da ba abar dogara ba ce, al'ummar da ba ta daɗa musu kome a lokacin da suke sa zuciya ga taimako ba.”

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:5 a cikin mahallin