Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 29:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan dukan sojojin sauran al'umman da suka fāɗa wa birni inda bagaden Allah yake da yaƙi, da dukan makamansu, da kayayyakin yaƙinsu, kome da kome za su shuɗe kamar mafarki, kamar tunanin dare.

Karanta cikakken babi Ish 29

gani Ish 29:7 a cikin mahallin