Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 27:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana jama'ar Isra'ila, zuriyar Yakubu, za su yi saiwa kamar itace, za su yi toho, su yi fure. 'Ya'yan da suka yi za su cika duniya.

Karanta cikakken babi Ish 27

gani Ish 27:6 a cikin mahallin