Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 24:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne abin da zai sami kowace al'umma ko'ina a duniya. Zai zama kamar ƙarshen kaka sa'ad da aka karkaɗe zaitun daga kowane itace, aka kuma gama tsinke 'ya'yan inabi daga kurangar inabi.

Karanta cikakken babi Ish 24

gani Ish 24:13 a cikin mahallin