Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 22:9-10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kun ga wuraren da suke bukatar gyara a garukan Urushalima. Ku ƙidaye dukan gidaje da suke cikin Urushalima, kuka rushe waɗansu gidaje don ku sami duwatsun da za ku gyara garukan Urushalima. Don ku tanada ruwa a cikin birnin,

Karanta cikakken babi Ish 22

gani Ish 22:9-10 a cikin mahallin