Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 22:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kun gina matarar ruwa a jikin garuka don ta tare ruwan da yake gangarowa daga tsohon tafki. Amma ba ku kula da Allah ba, wanda ya shirya wannan tuntuni, wanda kuma ya sa wannan ya kasance.

Karanta cikakken babi Ish 22

gani Ish 22:11 a cikin mahallin