Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan lokaci Ubangiji Mai Runduna zai karɓi hadayu daga wannan ƙasa, a mafarin Kogin Nilu, wato wannan ƙaƙƙarfar al'umma mai iko, waɗannan dogayen mutane masu sulɓin jiki, waɗanda ake jin tsoronsu ko'ina a duniya. Za su zo Dutsen Sihiyona, inda ake yi wa Ubangiji Mai Runduna sujada.

Karanta cikakken babi Ish 18

gani Ish 18:7 a cikin mahallin