Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 18:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga waccan ƙasar wakilai sukan gangaro daga Kogin Nilu a cikin jiragen ruwa da aka yi da iwa. Ku koma gida, ku manzanni masu gaggawa! Ku kai saƙo ƙasarku, can a mafarin Kogin Nilu, zuwa ga al'ummarku mai ƙarfi mai iko, zuwa ga dogayen mutanenku masu sulɓin jiki, waɗanda ake jin tsoronsu ko'ina a duniya.

Karanta cikakken babi Ish 18

gani Ish 18:2 a cikin mahallin