Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 12:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana jama'a za su raira waƙa, su ce,“Ku yi wa Ubangiji godiya! Ku nemi taimako a gare shi!Ku faɗa wa dukan sauran al'umma abin da ya aikata!Ku faɗa musu irin girman da yake da shi!

Karanta cikakken babi Ish 12

gani Ish 12:4 a cikin mahallin