Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 11:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a yi babbar karauka daga Assuriya domin sauran mutanen Isra'ila da suka ragu a can, kamar yadda aka yi wa kakanninsu sa'ad da suka bar Masar.

Karanta cikakken babi Ish 11

gani Ish 11:16 a cikin mahallin