Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 11:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai kawo iska mai zafi wadda za ta busar da Kogin Nilu, da na Yufiretis. Zai bar ƙananan rafuffuka bakwai ne kaɗai, don kowa da kowa ya taka ya haye.

Karanta cikakken babi Ish 11

gani Ish 11:15 a cikin mahallin