Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 11:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai ɗaga tuta, alama ce ta nuna wa sauran al'umma, ya sāke tattara jama'ar Isra'ila da ta Yahuza waɗanda aka warwatsa, ya sāke komo da su daga kusurwoyi huɗu na duniya.

Karanta cikakken babi Ish 11

gani Ish 11:12 a cikin mahallin