Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 11:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana Ubangiji zai sāke zuwa, ya nuna ikonsa. Zai komo da mutanensa gida waɗanda suka ragu a Assuriya, da Masar, da ƙasashen Fatros, da Habasha, da Elam, da Babila, da Hamat, da kuma ƙasashen bakin gāɓa da na tsibiran teku.

Karanta cikakken babi Ish 11

gani Ish 11:11 a cikin mahallin