Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 10:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me za ku yi sa'ad Allah zai hukunta ku? Me za ku yi kuma sa'ad da ya kawo muku masifa daga wata ƙasa mai nisa? Ina za ku sheƙa neman taimako? A ina kuma za ku ɓoye dukiyarku?

Karanta cikakken babi Ish 10

gani Ish 10:3 a cikin mahallin