Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 10:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka kuke hana wa talakawa hakkinsu, kuna kuma ƙin yi musu shari'ar gaskiya. Ta haka kuke ƙwace dukiyar gwauraye, wato matan da mazansu suka rasu, da ta marayu.

Karanta cikakken babi Ish 10

gani Ish 10:2 a cikin mahallin