Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 10:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Assuriya ya yi kurari ya ce, “Dukan waɗannan ni da kaina na yi su. Ni ƙaƙƙarfa ne, mai hikima, mai wayo. Na kawar da kan iyakokin da suke tsakanin ƙasashen sauran al'umma, na kwashe dukan abin da suka tattara suka adana. Kamar bijimi, haka na tattake mutanen da suke zaune a can.

Karanta cikakken babi Ish 10

gani Ish 10:13 a cikin mahallin