Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa ya roƙe ku ku kawo mini dukan wannan sa'ad da kuka zo yi mini sujada? Wa kuma ya roƙe ku ku yi ta kai da kawowa a kewaye da Haikalina?

Karanta cikakken babi Ish 1

gani Ish 1:12 a cikin mahallin