Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ish 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Kuna tsammani ina jin daɗin dukan hadayun nan da kuke ta miƙa mini? Tumakin da kuke miƙawa hadaya ta ƙonawa, da kitsen kyawawan dabbobinku ya ishe ni. Na gaji da jinin bijimai, da na tumaki, da na awaki.

Karanta cikakken babi Ish 1

gani Ish 1:11 a cikin mahallin