Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ma kaina ruwa ne kundum,Idanuna kuma maɓuɓɓuga ne,Da sai in yi ta kuka dare da rana,Saboda an kashe jama'ata!

Karanta cikakken babi Irm 9

gani Irm 9:1 a cikin mahallin