Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin haka zan yi wa Haikali wanda ake kira da sunana, wanda kuma kuka amince da shi, da kuma wurin da na ba ku, ku da kakanninku, kamar yadda na yi wa Shilo.

Karanta cikakken babi Irm 7

gani Irm 7:14 a cikin mahallin