Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 6:11-12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka ina cike da fushinUbangijiNa gaji da kannewa.Ubangiji ya ce,“Zan kwararo fushi kan yara da suke atiti.Da kuma kan tattaruwar samari.Za a ɗauke mata da miji duka biyu,Da tsofaffi, da waɗanda suka tsufatukub-tukub.Za a ba waɗansu gidajensu, dagonakinsu, da matansu,Gama zan nuna ikona in hukuntamazaunan ƙasar.

Karanta cikakken babi Irm 6

gani Irm 6:11-12 a cikin mahallin