Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 50:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, zan kuta manyan ƙasashedaga arewaSu faɗa wa Babila da yaƙi.Za su ja dāgar yaƙi gāba da ita, sucinye ta.Kibansu kamar na gwanayenmayaƙa neWaɗanda ba su komowa banza.

Karanta cikakken babi Irm 50

gani Irm 50:9 a cikin mahallin