Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 50:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji ina zuwa kamar zakin da yake fitowa daga kurmin Urdun zuwa makiyaya. Nan da nan zan sa su gudu daga gare ta. Sa'an nan zan naɗa mata wanda na zaɓa. Wa yake kama da ni? Wa zai yi ƙarata? Wane shugaba zai yi gāba da ni?

Karanta cikakken babi Irm 50

gani Irm 50:44 a cikin mahallin