Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 50:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila na ce, zan yi wa Sarkin Babila da ƙasarsa hukunci, kamar yadda na hukunta Sarkin Assuriya.

Karanta cikakken babi Irm 50

gani Irm 50:18 a cikin mahallin