Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 49:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ki yi kuka, ya Heshbon, gama Ai tazama kufai!Ku yi kuka, ku mutanen Rabba, kusa tufafin makoki.Ku yi gudu, kuna kai da kawowa acikin garuka,Gama za a kai Milkom bauta tare dafiristocinsa da wakilansa.

Karanta cikakken babi Irm 49

gani Irm 49:3 a cikin mahallin