Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 47:4-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

4. Domin lokacin hallaka dukanFilistiyawa ya yi.Za a datse wa Taya da Sidon kowanetaimakon da ya ragu,Gama Ubangiji zai hallakaFilistiyawaWaɗanda suke baƙin teku na Kaftor.

5. Baƙin ciki zalla ya sami Gaza,Ashkelon ta lalace.Ya ƙattin mutane, yaushe za kudaina tsattsage kanku?

6. Ya takobin Ubangiji, yaushe za kahuta?Sai ka koma ƙubenka,Ka huta, ka yi shiru!

7. Ƙaƙa zai huta, tun da ni Ubangiji nena umarce shi?Ni Ubangiji na umarce shi ya yi yaƙida AshkelonDa mazauna a bakin teku.”

Karanta cikakken babi Irm 47