Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 47:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce,“Ga shi, ruwa yana tasowa dagaarewa,Zai zama kogi da yake ambaliya.Zai malala bisa ƙasa da dukan abinda yake cikinta,Da birni da mazauna cikinsa,Maza za su yi kuka,Dukan mazaunan ƙasar za su yi kuka.

Karanta cikakken babi Irm 47

gani Irm 47:2 a cikin mahallin