Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 46:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masar tana tashi kamar Nilu,Kamar kogunan da ruwansu yakeambaliya.Masar ta ce, “Zan tashi, in rufeduniya,Zan hallaka birane da mazaunacikinsu.”

Karanta cikakken babi Irm 46

gani Irm 46:8 a cikin mahallin