Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 46:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Ubangiji na ce,Kada ka ji tsoro, ya bawanaYakubu,Gama ina tare da kai.Zan hallaka dukan sauran al'ummasarai inda na kora ka.Amma ba zan hallaka ka sarai ba.Zan hukunta ka yadda ya kamata,Ba zan bar ka ba hukunci ba.”

Karanta cikakken babi Irm 46

gani Irm 46:28 a cikin mahallin