Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 46:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya ce, “Ga shi, zan hukunta Amon na No, da Fir'auna, da Masar, tare da allolinta, da sarakunanta, wato Fir'auna, tare da waɗanda suke dogara gare shi.

Karanta cikakken babi Irm 46

gani Irm 46:25 a cikin mahallin