Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 41:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don gudun Kaldiyawa, gama suna jin tsoronsu, domin Isma'ilu ɗan Netaniya ya kashe Gedaliya ɗan Ahikam wanda Sarkin Babila ya naɗa shi mai mulkin ƙasa.

Karanta cikakken babi Irm 41

gani Irm 41:18 a cikin mahallin