Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 41:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yohenan ɗan Kareya da dukan shugabannin sojoji da suke tare da shi, suka kwashe dukan sauran jama'a, waɗanda Isma'ilu ɗan Netaniya ya kamo daga Mizfa bayan ya kashe Gedaliya ɗan Ahikam, wato sojoji da mata, da yara, da bābāni, su ne Yohenan ya komo da su daga Gibeyon.

Karanta cikakken babi Irm 41

gani Irm 41:16 a cikin mahallin