Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 40:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma Yahudawan da suke a Mowab, da Ammon, da Edom, da kuma sauran ƙasashe suka ji, cewa Sarkin Babila ya bar waɗansu mutane a Yahuza, ya kuma shugabantar da Gedaliya ɗan Ahikam, jikan Shafan a kansu,

Karanta cikakken babi Irm 40

gani Irm 40:11 a cikin mahallin