Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 40:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ni zan zauna a Mizfa, in zama wakilinku a wurin Kaldiyawa waɗanda za su zo wurinmu. Ku tattara inabi, da 'ya'yan itatuwa na kaka, da man zaitun, ku tanada su a gidajenku, ku zauna a garuruwan da kuka ci.”

Karanta cikakken babi Irm 40

gani Irm 40:10 a cikin mahallin