Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “A ranan nan, sarki da sarakuna, za su rasa ƙarfin hali, firistoci za su firgita, annabawa kuwa za su yi mamaki.”

Karanta cikakken babi Irm 4

gani Irm 4:9 a cikin mahallin