Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 4:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku mutanen Yahuza da naUrushalima,Ku yi wa kanku kaciya dominUbangiji,Ku kawar da loɓar zukatankuDon kada fushina ya fito kamarwuta,Ya cinye, ba mai iya kashewa,Saboda mugayen ayyukan da kukaaikata.”

Karanta cikakken babi Irm 4

gani Irm 4:4 a cikin mahallin