Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 34:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka yi biyayya. Dukan sarakuna da dukan jama'a waɗanda suka yi alkawarin, cewa kowa zai 'yantar da bawansa ko baiwarsa, ba za su ƙara bautar da su ba, suka yi biyayya, suka 'yantar da su.

Karanta cikakken babi Irm 34

gani Irm 34:10 a cikin mahallin