Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 34:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

cewa kowa ya saki bayinsa, mata da maza, waɗanda suke Yahudawa. Kada kowa ya riƙe bawa wanda yake Bayahude, ɗan'uwansa.

Karanta cikakken babi Irm 34

gani Irm 34:9 a cikin mahallin