Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 32:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama haka Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya faɗa, ‘Gidaje, da gonaki, da gonakin inabi, za a sāke sayensu a ƙasan nan.’ ”

Karanta cikakken babi Irm 32

gani Irm 32:15 a cikin mahallin