Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 32:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Haka Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ya ce, ‘Ka ɗauki waɗannan takardun shaida, wadda aka liƙe da wadda ba a liƙe ba, ka sa su a cikin tukunyar ƙasa domin kada su lalace.’

Karanta cikakken babi Irm 32

gani Irm 32:14 a cikin mahallin