Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 3:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari mu kwanta mu sha kunyarmu, bari kuma rashin kirkinmu ya rufe mu. Gama mun yi wa Ubangiji Allahnmu zunubi mu da kakanninmu, tun daga ƙuruciyarmu har zuwa yau, ba mu yi biyayya ga maganar Ubangiji Allahnmu ba.”

Karanta cikakken babi Irm 3

gani Irm 3:25 a cikin mahallin