Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 3:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma yin sujada ga gunkin nan Ba'al ya cinye mana amfanin wahalar da kakanninmu suka sha tun muna yara, wato na garkunan tumakinsu, da na awakinsu, da na shanunsu, da 'ya'yansu mata da maza.

Karanta cikakken babi Irm 3

gani Irm 3:24 a cikin mahallin