Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 26:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Mika kuwa, mutumin Moreshet, ya yi annabci a kwanakin Hezekiya, Sarkin Yahuza, ya faɗa wa dukan mutanen Yahuza cewa,‘Ga abin da Ubangiji Mai Rundunaya ce,Za a nome Sihiyona kamar gona,Urushalima kuwa za ta zama tsibinjuji,Ƙwanƙolin dutsen Haikalin zai zamakurmi.’

Karanta cikakken babi Irm 26

gani Irm 26:18 a cikin mahallin