Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 25:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Za ka kuma faɗa musu cewa, ‘In ji Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, ku sha, ku bugu, ku yi amai, ku fāɗi, kada kuma ku tashi saboda takobin da zan aiko muku.’

Karanta cikakken babi Irm 25

gani Irm 25:27 a cikin mahallin