Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Irm 25:19-26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga lissafin sauran da za su shaƙoƙon.Fir'auna Sarkin Masar da kumabarorinsa, da sarakunansa,Dukan jama'arsa, da dukanbaƙin da suke tare da su,dukan sarakunan ƙasar Uz,dukan sarakunan ƙasarFilistiyawa, wato Ashkelon, daGaza, da Ekron, da saura naAshdod,Edom da Mowab, da 'ya'yanAmmon maza,dukan sarakunan Taya, da dukansarakunan Sidon,dukan sarakunan da suke gaɓarBahar Rum da waɗanda suke atsibiran tekun,Dedan, da Tema, da Buz, dadukan waɗanda suke yi wakansu sanƙo,dukan sarakunan Arabiya,dukan sarakunan tattarmukanmutane da suke zaune ahamada,dukan sarakunan Zimri, da dukansarakunan Elam, da dukansarakunan Mediya,dukan sarakunan arewa, na nesada na kusa bi da bi.Dukan mulkokin da suke fuskar duniya za su sha daga ciki. Daga nan sai Sarkin Babila a bayansu duka, zai sha nasa.

Karanta cikakken babi Irm 25

gani Irm 25:19-26 a cikin mahallin